BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Karo na 7: Yadda takara guda shida da Atiku Abubakar ya yi a baya suka kasance
A yanzu ya sake samun tikitin takara, wanda wannan ne karo na bakwai da yake takara.
AC Milan na son Glasner a matsayin kocinta, Newcastle na zawarcin Ezzalzouli
Tsohon kocin Crystal Palace Oliver Glasner na shirin tattaunawa da AC Milan kan mukamin kocin kungiyar bayan sallamar da ta yi wa Massimiliano Allegri
Abun da ya sa muka tsayar da Jonathan takarar shugaban kasa - PDP
Jam'iyyar hamayya ta PDP bangaren Tanimu Turaki, ta bayyana dalilinta na sanar da tsohon Shugaban Kasar, Goodluck Jonathan, a matsayin wanda zai yi mata takarar shugaban kasa a zaben 2027 da ke tafe.
Wurin da ake tsare masu ƙiba a China
An bayyana wajen rage ƙiba na sojoji wani sansani a China. Wasu na bayana shi da kurkun mas ƙiba, suna fusknatar haramcin cin kai tuya, da cin abinci sau biyu kawai a matsayin jadawalin rage ƙibar.
'Harin Iran a Kuwait ya jikkata sojojin Amurka da dama'
Wannan shafi ne da kawo muku muhimman bayanan dangane da wainar da ake toyawa a Najeriya da sassan duniya na ranar Asabar 30 ga watan Mayun 2026.
PSG ta kara lashe Champions League karo na biyu a jere
Wannan shafi ne da zai ke kawo muku wasan karshe a Champions League tsakanin Paris St Germain da Arsenal ranar Asabar 30 ga watan Mayun 2026.
Me ya sauya tun bayan da Tinubu ya karɓi mulkin Najeriya?
A ranar 29 ga watan Mayun 2023 ne aka rantsar da Tinubu, to amma ana ci gaba da muhawara kan ko Tinubu ya yi wani abin a zo a gani tun daga wancan lokaci.
Abun kunya ne yadda ake ta kashe jama'a a mulkin Abba - Gwarzo
Dan takarar gwamnan Kano a jam'iyyar hamayya ta NDC, kuma tsohon mataimakin gwamnan jihar Aminu Abdussalam Gwarzo, ya caccaki gwamnan jihar Abba Kabir Yusuf, da ya zarga da yin sakaci, wajen kare rayuka da dukiyoyin jama'ar jihar.
Me ya sa muke son a riƙa tunawa da mu bayan mutuwarmu?
Binciken masana masu yawa ya nuna cewa fahimtar abin da ɗan'adam ya fi so zai taimaka wajen yin wani abu da zai taimaka wa masu tasowa bayan mun mutu.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Yamma, 19:29, 31 Mayu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 31 Mayu 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 31 Mayu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 30 Mayu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Wasanni
Wankan a cikin ƙanƙara, shan madara da sauran sirrukan nasarar Salah
Salah bai fara samun nasara da samun ɗaukaka a dare daya ba.
Dabarun da Arsenal za ta iya amfani da su wajen lashe Champions League
Wakilin BBC, Umir Irfan kan dabarun tamaula ya yi nazari kan yadda Arsenal za ta bi ta samu nasara a kan Paris St-Germain ranar Asabar a wasan karshe a Champions League.
Champions League: Damar da PSG ke da ita a kan Arsenal
Dama ɗaya PSG ke da ita a kan Arsenal a wasan ƙarshe na Champions League da ƙungiyoyin za su buga ranar Asabar.
Liverpool ta kori Arne Slot tana tuntuɓar Iraola
Wannan shafi ne da zai ke kawo muku labaran wasannin BBC Hausa daga Litinin 25 zuwa Lahadi 31 ga watan Mayun 2026.
Real Madrid da sauran kungiyoyi 10 mafiya arziki a duniya
An bayyana Real Madrid a matsayin ƙungiyar kwallon kafa mafi arziki a duniya, inda Barcelona ta kera Manchester United a matsayin ta biyu, a yanzu United ta samu-koma baya zuwa ta uku.
Su wane ne ƙungiyoyin Premier da suka samu tikitin gasar Zakarun Turai ta baɗi?
Liverpool da Bournemouth da Sunderland da kuma Brighton duk sun samu gurbin buga gasar zakarun Turai a ranar karshe ta rufe Premier League's final day.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kashe ƙwarƙwatar ido
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
'Tinubu ne ya ƙaƙaba mana ɗan takara a Bauchi'
Yadda zaben fidda gwani na dan takarar gwamna a jihar Bauchi ya bar baya da kura
'Yadda yunwa ke tursasa wa mutane zuwa tsibiran mayaƙan Boko Haram'
Duk da kasancewarta ɗaya daga cikin ƙungiyoyin masu iƙirarin jihadi mafiya haɗari a duniya, "yunwa da matsi na tattalin arziƙi na tursasa wa talaka shiga yankinta mai hatsari".
'Abin da ya sa ba na cin naman layya duk da ni Musulma ce'
Fawzia ta ce ta kasance mai matuƙar ƙaunar dabbobi tun tana ƙarama, kuma tana shiga mawuyacin hali a lokacin da ta ga ana yanka dabbobi sa'ilin bukukuwa na addini.
Trump na tunanin amincewa da yarjejeniyar tsayar da yaƙin Iran
Wannan shafi ne da ke kawo muku bayanai kan yaƙin Iran da kuma abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Juma'a 29 ga watan Mayun 2026
Me addinin Musulunci ya ce kan wajibcin layyar mata?
Layya dai sunna ce mai karfi ga duk Musulmin da ke da hali, kuma ya kai lokacin da aka ware domin yin layyar a raye.
Abin da sabon rahoton Amurka ya ce kan Fulani a Najeriya
Rahoton ya yi ƙiyasin cewa Fulani 'ƴan ta-da-ƙayar-baya mai yiwuwa su 30,000 ne ke tafka aika-aika a faɗin Najeriya, inda asali suka fi zama a Arewa maso Yamma kafin su fara ƙaura zuwa yankin Arewa ta tsakiya, da kuma ƙara danganawa kudu.
Atiku ya lashe zaɓen fitar da ɗan takarar shugaban ƙasa na ADC
Ƴan takara uku da suka fafata su ne tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar da tsohon ministan sufuri Rotimi Amaechi da kuma masanin tattalin arziki Mohammed Hayatu-Deen.
'Iran ta karɓi sabon daftarin yarjejeniyar kawo ƙarshen yaƙi'
Wannan shafi ne da ke kawo muku bayanai kan yaƙin Iran da kuma abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Laraba 27 ga watan Mayun 2026
'Yadda aljani ya aure ni'
A lokacin yarunta ta taso ne kamar kowane bil'adama, amma sai abubuwa suka sauya a lokacin da ta kai shekara 18 bayan ta haɗu da saurayinta.
Me ya sa mutane ke rububin taɓa dutsen Hajaral-Aswad?
"Akwai Hadisin da ya tabbata cewa Manzo Allah (SAW) ya ce asalin Dutsen ya zo ne daga Aljannah tun zamanin Sayyidina Ibrahim (AS) da Isma'il (AS) a lokacin da za su gina ɗakin Ka'aba."
Me ya sa ministocin Tinubu suka kasa samun takara a zaɓukan fitar da gwani?
Aƙalla ministocin gwamnatin Tinubu biyar ne suka ajiye aiki da nufin tsayawa takarar kujeru daban-daban a zaɓen 2027 da ke tafe.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.































































