BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Amurka ta ce za ta ci gaba da toshe mashigar ruwan Iran daga ranar Talata
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Litinin 13/07/2026
Shekara ɗaya bayan rasuwar Buhari: Me ƴan Najeriya ke cewa?
Buhari na daga cikin ƴan siyasa ƙalilan waɗanda suke da tarin mabiya da masoya a lokacin rayuwarsa, lamarin da ya sanya ya riƙa samun ɗimbin ƙuri'u a duk lokacin da ya yi takara.
Abin da muka sani kan yawan masallatai da masana'antu a Kano
Idan aka yi la'akari da yawan jama'ar Kano, wanda yanzu haka ya kai miliyan 18 bisa alƙalauman hukumar ƙididdiga ta jihar, KSBS, ikirarin masallatai kusan 500,000 na nuna duk masallaci guda ɗaya zai zama na amfanin mutum 40-45, abin da ya sa adadin ya zama abin tambaya matuƙa.
Su wane ne ƴanƙasashen waje 3 da sojojin Najeriya suka zarga da aiki da ISWAP
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta gano wasu ƴan ƙasashen waje uku cikin mayaƙan ISWAP da suke taimaka wa ƙungiyar kitsa hare-harenta a Najeriya.
Babban kuskuren da ya haifar da Yaƙin Duniya na Farko da rikice-rikice a Gabas ta Tsakiya
Kafin Yaƙin Duniya na Farko, yankin Gabas ta Tsakiya da Arewacin Afirka ya kasance wajen da ake rige-rigen tabbatar da mulkin mallaka tsakanin Birtaniya da Faransa.
Wike ko Turaki: Wane tsagi INEC ta karɓi sunayen ƴantakararsa?
Sabon rikici ya sake kunno kai a PDP, bayan ɓangaren Wike ya ce hukumar INEC, ta karɓi sunayen waɗanda za su yi wa jam'iyyar takara a zaben 2027
Shin ko almajiranci ya taimaka wajen bunƙasar Boko Haram?
Tsarin karatun almajiranci tsohuwar hanya ce ta koya da koyar da Alƙur'ani da sauran ilimi na addinin Musulunci
Iran ta ce ta kakkaɓo wani makami mai linzami da Amurka ta harba mata
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Lahadi 12 ga watan Yulin 2026.
Tarihin yadda aka assasa rundunar sojin Najeriya da Hausawa 18 a Legas
Rundunar sojin ƙasa ta Najeriya ta samo asali ne da Hausawa a shekarar 1863, a ƙarƙashin jagorancin Laftanal Glover na rundunar sojin ruwa ta Birtaniya.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 14 Yuli 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 13 Yuli 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 13 Yuli 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 13 Yuli 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Sakamakon wasannin Gasar Kofin Duniya 2026
Dukkanin bayanan da suka kamata ku sani kan Gasar Kofin Duniya ta 2026
Wasanni
Gasar Kofin Duniya 2026: Hanya uku ta tantance wanda zai lashe takalmin zinare
Gasar kofin duniya ta kai matakin daf da karshe, bayan da aka samu ƴan wasa da yawa na takarar lashe takalmin zinare. Ga hanya uku da za a iya tantance wanda zai iya zama zakara a 2026.
KAI TSAYE, Man United ta kammala ɗaukar Santos daga Chelsea, saura Tielemans
Wannan shafi ne da zai ke kawo muku labarin wasanni kai tsaye tare da sharhi da bayanan abubuwan da ke wakana a fannin wasanni a faɗin dunita
Mece ce na'urar VAR kuma me ya sa ta ke haifar da ce-ce-ku-ce a Gasar cin Kofin Duniya?
Fasahar da aka ƙirƙira domin taimaka wa alƙalan wasa wajen yanke ingantattun hukunce-hukunce ta ja hankali sosai a gasar bana.
Arsenal na son Alvarez, Aston Villa na son Manzambi
Arsenal na son ɗauko dan wasan Atletico Madrid Julian Alvarez, Aston Villa ta shiga gaban Newcastle a yunƙurinsu na daukar Johan Manzambi, da ƙarin wasu labaran.
Shin da gaske ne ana fifita Argentina a Gasar Cin Kofin Duniya?
Masar ta yi zargin nuna son kai ga Argentina da kuma fifita babban ɗan wasanta, Lionel Messi. Shin hakan adalci ne?
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Yadda Amurka ke neman tilasta Iran ta yi alƙawarin daina kai hari a mashigar Hormuz
A watan Yuni Amurka da Iran suka sanya hannu kan yarjejeniyar tsagaita wuta, inda a ciki aka amince cewa Iran za ta baɗe mashigar Hormuz.
Me ya sa wasu ƙasashe ke fargaba game da sabbin sauye-sauyen WhatsApp?
A farkon watan nan ne WhatsApp ya fara bai wa masu amfani da shi damar ajiye sunan da suke so su riƙa amfani da shi a dandalin, sauyin da ake ganin zai fara aiki nan gaba cikin wannan shekara.
Me dokokin Najeriya suka ce kan mallaka da amfani da jirgin naɗar hoto?
Hukumar kula da sufurin sama ta Najeriya ce ke da alhakin lura da abubuwan da ke zirga-zirga a shafi sararin samaniyar ƙasar, ciki har da jiragen ɗaukar hoto da aka fi sani da duron, da jirage marasa matuƙa.
Yaushe za a kubutar da daliban Borno da Kwara? — ADC
Jam'iyyar ADC ta yi ga gwamnatin Najeriya kan ta kubutar da sauran daliban da ke hannun 'yan bindiga
Mojtaba Khamenei ya sha alwashin ɗaukar fansar kisan mahaifinsa
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Asabar 11 ga watan Yulin 2026
Nawa ne albashin sojojin Najeriya idan aka kwatanta da sauran ƙasashen Afrika?
"Da can sojoji suna karɓar naira 49,000 a wata ne. Mun yi ƙoƙari sosai, yanzu suna karɓar naira 100,000," in ji Ministan Tsaro
Hanyoyi 5 da matasa za su bi domin yin kuɗi
A wannan zamani babu wani abu da ke gaban matasa da ya wuce samun rayuwa mai inganci wadda kuma ba za ta samu ba ba tare da samun masu gidan rana ba wato kuɗi ko kuma a ce arziki.
Wace rawa Arewa maso Gabas ke takawa a zaɓen shugaban Najeriya?
Yankin ya ƙunshi jihohi shida ne, wato Adamawa, Bauchi, Borno, Gombe, Taraba da Yobe, waɗanda ke da jimillar masu rajistar zaɓe sama da miliyan 12.
Yadda matsalar daba ke ƙara ƙamari a Kano
Yadda fadan daba ya addabi al'ummar Kano
Yadda Netanyahu ya kai ƙarar shugaban Turkiyya wajen Trump
Kamfanin dillancin labaru na Faransa – AFP, ya ruwaito cewa Netanyahu ya zargi shugaban Turkiyya Receb Tayyib Erdogan da ire-irensa da "yin kalamai waɗanda ke nuna adawa da wanzuwar ƙasar Isra'ila tare da neman a shata wani layin tsaro a iyakokin ƙasar ta Isra'ila."
Tinubu ya sake ɗaukar Shettima a matsayin mataimakinsa a zaɓen 2027
Wannan shafi ne da ke kawo muku rahotanni game da jana’izar Khamenei da wasu abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 10/07/2026.
Mene ne aikin gidauniyar yaƙi da matsalar tsaro a Arewa?
Arewacin Najeriya na fama da matsaloli na tsaro, inda ake da yawaitar mutanen da rikici ya tarwatsa, wani abu da ya ƙara jefa yankin cikin mummunan hali.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.































































