'Da muka lashe Premier sai da iyalina ta haƙura da ni'
'Da muka lashe Premier sai da iyalina ta haƙura da ni'
An wallafa
Ɗaruruwan magoya bayan Arsenal daga jihohi daban-daban, kama daga matasa har dattijai sun cashe a wani biki a Kano domin murnar nasarar da ƙungiyar ta yi a bana.