BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Isra'ila ta ƙaddamar da sabuwar mamaya a Gaza
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, 18/11/2026
Yadda APC ke nuna damuwa kan ihun 'Ba ma yi' a wajen kamfe
A baya-bayan nan an ga bidiyoyi da hotunan Æ´ansiyasar Najeriya da ake yi wa ihun 'Ba ma yi' a lokacin da suka halarci wani taron jama'a.
Yadda sabon jirgin saman shugaban Ghana da ya kai dala miliyan 60 ya tayar da ƙura
Sayen ya haifar da fushi game da tsadar sa yayin da 'yan Ghana da yawa ke fama da hauhawar farashin rayuwa.
Da me Amurka ke amfana da tallafin tsaron da take bai wa Najeriya?
Ministan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya ce Amurka na taimaka wa sojojin ƙasar wajen bibiyar shugabannin ƙungiyoyin masu tayar da ƙayar baya da kuma daƙile hanyoyin sadarwarsu ta hanyar musayar bayanan sirri na lokaci-lokaci da hotunan tauraron ɗan'adam da kuma horas da jami'an soji.
Wane tasiri ganawar Trump da Putin da Xi za ta yi ga duniya?
Shirye-shiryen gudanar da ganawar farko tsakanin shugabannin China, Rasha da Amurka a lokaci guda na ci gaba da É—aukar hankali a Turai.
Shin yawan sanya hijabi na iya janyo zubewar gashi?
Akwai ra'ayoyi da dama da ba su da tushe game da abubuwan da ke haddasa zubewar gashi da kuma hanyoyin magance matsalar.
Manyan Musulman da suka fi tasiri a duniya
Manyan Musulman da suka fi tasiri a duniya
Ta yaya Rasha ke cin moriyar yaƙin Iran?
Ana kuma zargin cewar Rasha na ba Iran da ƙawayenta tallafin soji a ɓoye.
Ta yaya mace za ta iya neman saki a addinin Musulunci?
A addinin Musulunci, ba namiji kaɗai ne yake da damar neman a raba aure ba. Mace ma tana da wannan dama, idan ta ga cewa ba za ta iya ci gaba da rayuwar aure da mijinta ba, ko kuma tana fargabar kasa sauke haƙƙoƙin aure da Allah Ya ɗora mata.
Shiga manhajar BBC Hausa
Mahnajar BBC World News za ta ba ku damar samun labaran duniya da na cikin gida da É—umi-É—umi.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe19 Nuwamba 2026, 05:29, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma18 Nuwamba 2026, 19:29, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana18 Nuwamba 2026, 13:59, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi18 Nuwamba 2026, 06:30, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
KAI TSAYE , Juan Mata ya yi ritaya daga taka leda yana da shekara 38
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin kai tsaye daga BBC Hausa daga 16 zuwa 22 ga watan Nuwambar 2026
Liverpool da Chealsea na zawarcin Camara, Barcelona ta fasa É—auko van Dijk da Fernandes
Liverpool ta shiga gaban Chelsea a zawacin É—an wasan Monaco Lamine Camara, Barcelona ta yi watsi da siyen Virgil van Dijk dd Bruno Fernandes, sannan tsohon dan wasan Crystal Palace Wilfried Zaha zai iya komawa Barcelonan.
Ƙungiyoyin da suka yi ƙaurin suna wajen korar kociyoyi a Ingila
Akwai kungiyoyi da dama da suka yi kaurin suna wajen sallamar kociyoyi idan aka auna tun daga shekarar 2000 zuwa yanzu. Ga jerin wadanda suka fi korar koci a Ingila da dalilan da ke haddasa sauye-sauyen.
United na harin Bassey da Collins, AC Milan na zawarcin Endrick
Manchester United na harin ɗan wasan Fulham Calvin Bassey, da ɗan wasan Brentford Nathan Collins, yayin da AC Milan ke son aro Endrick , sai wasu ƙungiyoyin Firimiya da ke zawarcin Nico Paz.
Arsenal na zawarcin Nusa, Chelsea na son É—aukar Morante daga Betis
Arsenal na iya biyan fam miliyan 66 domin sayen Antonio Nusa na RB Leipzig, yayin da Real Betis ta yi watsi da tayin da Chelsea ta gabatar kan Jose Morante.
Matsaloli biyar da suka hana Man United komawa kan ganiya
Manchester United na ci gaba da fuskantar kalubale tun bayan ritayar Sir Alex Ferguson. Ga rahoton da Mohammed Abdu ya hada kan matsaloli biyar da suka jawo koma baya a kungiyar da jerin kociyoyin da aka sallama da abin da ke gaban Mauricio Pochettino a Old Trafford.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Shin ya kamata mu riƙa tattauna sirrin rayuwarmu da AI?
Akwai wadanda har batutuwan da suka shafi soyayyarsu ko zamantakewar aure suke tattaunawa da fasahar AI, ko shawarar neman aiki da kasuwanci ko yunƙurin aikata laifi.
Shin da gaske gwamnan Kano ya rabu da matarsa Zainab Kwankwaso?
Kalaman nasa na zuwa ne a daidai lokacin da jaridar Daily Nigerian da wasu kafafen yada labarai suka ruwaito a ƙarshen mako cewa Zainab ta shigar da ƙarar neman a raba aurensu a wata kotu da ke Abuja.
Dars Hausa: BBC ta ƙaddamar da shirin ilmantar da yaran da ba sa zuwa makaranta
BBC ta ƙaddamar da Dars a harshen Hausa yayin da shirin ilmantar da yara ya cimma gagarumar nasarar gabatar da darussa 700
Matsaloli huɗu da zaɓen Najeriya ya fara fuskanta gabanin 2027
Duk da cewa akwai sauran lokaci kafin gudanar da babban zaɓen, muhawarar siyasa da yadda jam'iyyu ke yaƙin neman zaɓe gami da matsalolin tsaro da ƙalubalen tattalin arziki sun fara nuna yanayin siyasar ƙasar.
Yadda auren wuri, talauci, da rashin tsaro ke hana miliyoyin yara zuwa makaranta a arewacin Najeriya
BBC ta ƙaddamar da fara gabatar da shirinsu na yaran da basa zuwa makaranta a Africa ta yamma, a sashen hausa na BBC
Manchester United na son Hall, Zubimendi zai iya barin Arsenal
Manchester United na iya fuskantar kalubale wajen daukar mai tsaron bayan Newcastle, Lewis Hall, yayin da É—an wasan Arsenal, Martin Zubimendi, ke nazarin kan makomarsa, sannan Chelsea na shirin É—aukar 'yan wasan Barcelona biyu a lokaci guda.
Yadda Iran ta gina babban rumbun makaman linzami a ƙarƙashin ƙasa
Rundunar juyin juya halin Iran, IRGC ta fitar da wasu hotuna a ranar 9 ga Nuwamba, inda ta ce na wani sabon wurin ajiyar makamai masu linzami da ke ƙarƙashin ƙasa mallakin rundunar.
'Jiragen ruwa biyu sun tarwatse a mashigar Hormuz'
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Litinin 16/11/2026
Birnin da gwamnati ta hana amfani da tsabar kuÉ—i a Pakistan
Gwamnatin Pakistan ta sanar da wani shiri na mayar da birnin Islamabad ya zama babban birni na farko a duniya da ba a amfani da tsabar kuÉ—i wajen hada-hadar kasuwanci.
Me ya haifar da takun-saƙa tsakanin Najeriya da Afirka ta Kudu?
Ofishin jakadancin Najeriya a Afirka ta Kudu ya yi Allah wadai da yadda aka yi wa Femi Fani-Kayode, yana mai cewa hakan cin mutunci ne ga jakadan da kuma É—aukacin al'ummar Najeriya.
Sabbin matakai 5 da Tinubu zai ɗauka don yaƙi da matsalar tsaro
Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta amince da ɗaukar ƙarin sojoji 28,000 da jami'an 'yan sanda 50,000 a wani bangare na sabon shirin da take yi na yaƙi da matsalar tsaro a Najeriya.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.




























































