Kacici-kacici: Ku gwada basirarku a kan rigunan da ƴan wasan tawagar ƙasashe za su saka a gasar Kofin Duniya

An wallafa
Lokacin karatu: Minti 1

Tawagar ƙasashe da dama za su saka riguna masu ban sha'awa a gasar Kofin Duniya ta wannan shekara. Shin kun san rigunan da kowace tawaga za ta saka?

Ku gwada basirarku a wannan gasar kacici-kacicin game da Kofin Duniya.