An tashi wasan, Mexico 2-0 Afirka ta Kudu
Mexico ta lashe wasan farko a gasar cin kofin duniya ta 2026.
Karon farko da ta yi nasara a wasan farko tun bayan bakwai da ta kasa yin wannan bajintar.
Afirka ta Kudu tana da jan aiki a tare da ita, wadda ba ta taɓa haura wasannin cikin rukuni ba, an kuma korar mata ƴan wasa biyu a wasan.

