BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Kotu ta ɗaure mutum 21 ciki har da ɗan China kan 'taimakon Boko Haram'
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na ranar Asabar 17 ga watan Oktoban 2026
Me ya sa yadda ake kallon fushin mata ke sauyawa?
Masaniyar ilimin halayyar ɗan adam Jennifer Cox ta fara gudanar da ƙungiyoyin koyar da yadda za a fahimta tare da sarrafa fushi mata.
Abu 5 da za ku riƙa yi domin ku burge mutane
Bincike ya nuna, mutanen da suke haba-haba da faran-faran da jama'a, na jan hankali sosai da ƙyautata mu'amala a karon farko da aka haɗu da su.
Dalilai 5 da za su hana Tinubu zuwa wasu jihohin Najeriya kamfe
A yayin kaddamar da kwamitin yakin neman zaɓe, Shugaba Tinubu ya bayyana cewa ba zai iya halartar taron yaƙin neman zaɓe a dukkan jihohin Najeriya ba saboda wasu dalilai.
Me ke janyo kuɗin cizo kuma ta yaya za a kawar da su?
An dakatar da tashin wani jirgin saman Qantas daga Italiya zuwa Ostiraliya bayan an gano kuɗin cizo a cikin jirgin.
Wace ce Ilhan Omar kuma me ya sa take takun-saƙa da Trump?
Ilham Omar, mai shekara 37 a lokacin kuma mahaifiyar yara uku, ita ce Ba'amurkiya ta farko 'yar asalin Somaliya, da kuma Ba'amurkiya ta farko da aka haifa a Afirka da ta samu kujera a Majalisar Dokokin Tarayyar Amurka. Haka kuma tana cikin mata Musulmi Ba'amurkiya biyu na farko da suka samu shiga majalisar.
Iran ta sanar da sabbin sharuɗɗan buɗe Mashigar Hormuz
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na ranar Juma'a 16 ga watan Oktoban 2026
Jihohi 12 da Tinubu ya zaɓa don zuwa yaƙin neman zaɓe da kansa
A lokacin ƙaddamar da yaƙin neman zaɓensa a tsakiyar mako a fadarsa da ke Abuja, shugaban Tinubu ya ce ba duka jihohin ƙasar zai samu zuwa yaƙin neman zaɓen da kansa ba, saboda ayyukan mulki da ke gabansa.
Ko za a iya ɗaukar cutar sanyi ta sifilis ta hanyar sumbata?
Cutar sanyi ta sifilis na daga cikin manyan cutukan da ke damun mutane da dama a faɗin duniya.
Shiga manhajar BBC Hausa
Mahnajar BBC World News za ta ba ku damar samun labaran duniya da na cikin gida da ɗumi-ɗumi.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 18 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 17 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 17 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 17 Oktoba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
Shin Man City tana da hujjar da za ta yi nasara a ɗaukaka ƙarar da ta yi?
Manchester City na fuskantar ƙalubale, domin wanke kanta, wadda ta ce tana da hujjar da ta daukaka kara, bayan an same ta da laifin karya dokokin kuɗi na gasar Premier League a cewar wani fitaccen lauya da ya yi magana da BBC Sport.
KAI TSAYE, An sanar da Arteta rage ma'aikatan Arsenal zai samar da nasarori
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin kai tsaye a BBC Hausa daga 11 zuwa 18 ga watan Oktoban 2026.
Bellingham na son ci gaba da zama a Madrid, United da Chelsea na harin Kounde
Ɗan wasan Real Madrid Jude Bellingham a shirye ya ke wajen tsawaita zamansa a Madrid, yayin da Arsenal da Liverpool suka fadi farashin da za su siye ɗan wasan Brentford Kevin Schade, sai Manchester United and Chelsea da ke cikin kungiyoyin ƙwallon ƙafa da ke sa ido kan ɗan wasan Barcelona Jules Kounde, da bibiyar makomarsa a ƙungiyar.
Yadda keta dokokin Manchester City ya shafi sauran ƙungiyoyi
Tasirin da hakan ya haifa ya shafi yadda ake zato, domin ya haɗa da rasa damar shiga gasar Champions League, faɗuwa daga Premier League, da kuma rasa karin kuɗin da ake samu bisa matsayi a Premier League.
Kane na shirin tsawaita zamansa a Munich, Liverpool na harin Scott
Harry Kane na dab da sabunta kwantaragi da Bayern Munich, yayin da Arda Guler ya amince da sa hannu a sabon kwantaragin da Real Madrid, sai Liverpool da ke harin ɗan wasan Bournemouth Alex Scott.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Yadda za ku gane ƴaƴan itatuwan da aka nika da sinadarai
A cewar Upul Rohana, Muƙaddashin Shugaban Ƙungiyar Masu Binciken Lafiyar Jama'a ta Sri Lanka, akwai hanyoyi da dama da za a iya gane ƴaƴan itatuwan da akai amfani da nuna gaushinsu ta hanyar da ba ta dace ba.
Asalin Shi'a, manufofinta da tasirinta a Najeriya
A Najeriya, musamman a arewacin ƙasar, bayyanar Shi'a a matsayin wata al'umma mai mabiyan da tsarin koyarwa na musamman.
Nau'o'in wayoyi 5 da NCC ta ce za su daina aiki a Najeriya
Hukumar NCC ta bayyana cewa sabon tsarin na cikin shirin inganta ka'idojin tantance na'urorin sadarwa, domin daƙile yawaitar jabun wayoyi da kuma kare lafiyar masu amfani da su a ƙasar.
Ko za a iya daidaitawa tsakanin Wike da gwamnonin APC?
A lokacin da yake jawabi a yayin ƙaddamar da kwamitin yaƙin neman zaɓen Shugaba Tinubu a fadar gwamnatin ƙasar da ke Abuja, Wike ya gargaɗi gwamnonin APC kan sakaci a zaɓen da ke tafe.
Me ya sa Iran ke damuwa kan ƙawancen Isra'ila da Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa?
Wannan fargaba, tare da yadda Iran ke kallon Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa a matsayin barazana ga tsaronta, ta ƙaru tun bayan yaƙin baya-bayan nan wanda Iran ta riƙa kai hare-hare kan sansanoni da kadarorin Amurka a Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa, ciki har da cibiyoyin samar da makamashi na ƙasar.
Saudiyya ta zargi Iran da taimakon Houthi a yaƙin da suke yi da ƙasar
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na ranar Laraba 15 ga watan Oktoban 2026
'Yadda haihuwar tagwaye ta janyo min matsala da mijina'
Saboda tsauraran matakan tarbiyya da iyayenta suka ɗora mata, irin wanda iyaye da yawa ke yi domin kyautata makomar ƴaƴansu mata, Catherine ta ce ba ta da wani zaɓi face ta koma ta zauna tare da abokin nata.
Me ya sa Iran ke ganin ta fi ƙarfin kowa a duniya?
A wannan yanayi ne Kamfanin Dillancin Labarai na Hawza ya shirya taro karo na farko mai taken "Iran a Matsayin Babbar Ƙasar Duniya Bisa Ikon Ubangiji" inda malaman addini uku daga Cibiyar Nazari Addini ta Qom suka yi bayani kan wannan ra'ayi.
Abu 5 da suka hana jam'iyyu fara yaƙin neman zaɓe gadan-gadan a Najeriya
Yayin da ya rage ‘yan watanni a gudanar da babban zaɓen Najeriya na 2027, har yanzu yaƙin neman zaɓe bai fara daukar zafi gadan-gadan ba.
Fitattun mata 5 da ke takarar gwamna a Najeriya a 2027
Yayin da hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta fitar da jerin sunayen ƴantakarar gwamna a zaɓen 2027, wasu sun fara kokawa kan rashin ganin sunayen mata da yawan cikin jerin.
'Ni ce mace ta farko da ta fara karatu har matakin NCE a ƙauyenmu'
Sakina ta taso ne a wani ƙauye da ake ganin ilimin yara mata ba shi da muhimmanci, waɗanda kuma suka yi karatun, suna tsayawa ne a matakin firamare.
Iran ta mallaki sabbin manyan makamai bayan yaƙinta da Amurka da Isra'ila
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na ranar Laraba 14 ga watan Oktoban 2026
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.



























































