BBC News,
Hausa
Tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
Labaran Duniya
Kallo
Sauraro
Sassa
Labaran Duniya
Yaƙin Iran
Wasanni
Nishadi
Cikakkun Rahotanni
Duk batutuwa
Yaƙin Iran
Wasanni
Nishadi
Cikakkun Rahotanni
Duk batutuwa
Ana zanga-zangar kashe-kashe a Zamfara
Karanta rubutu kawai domin rage cin data
6 Aprilu 2019
Ana gudanar da zanga-zangar ne a Abuja babban birnin Najeriya da ma sauran jihohin kasar.
Bayanan hoto,
'Yan Najeriya a Abuja babban birnin kasar suna zanga-zangar nuna facin ransu game da kashe-kashen da ake yi a jihar Zamfara.
Bayanan hoto,
Wasu suna kiraye-kirayen gwamnati ta dauki matakin saka dokar ta-baci a jihar domin dakile hara-haren 'yan bindiga a jihar.
Bayanan hoto,
Akasarin masu zanga-zangar matasa ne maza da mata
Bayanan hoto,
A jiya Juma'a ma wasu 'yan Najeriya mazauna birnin Landan sun yi zanga-zangar
You might also like:
news
|
sport
|
weather
|
worklife
|
travel
|
future
|
culture
|
world
|
business
|
technology