Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Yadda kasuwanni ke ci gabanin bukukuwan sallah
Yadda kasuwanni ke ci gabanin bukukuwan sallah
An wallafa
Ko kun gama haɗa kayan sallarku?
Wakilin BBC ya shiga kasuwar Kantin Kwari da ke birnin Kano da naira 25,000 cif domin sayayyar kayan sallah da mutum zai iya caɓa ado da su, ga iyakar abin da ya samo.
🎥 - Umar Isa Ladu/Fatima Othman