'Na daɗe ina haƙuri da Abba Kabir Yusuf'

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon
'Na daɗe ina haƙuri da Abba Kabir Yusuf'
An wallafa

Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, Aminu Abdussalam Gwarzo ya ce zai goyi bayan duk wanda jam'iyyar NDC ta fitar ɗantakararta a zaɓen gwamna a 2027.

Kwamaraed ya kuma bayyana taken 'Kano First' da ƴan APC ke yi a matsayin izgilanci ga Kanawa.

🎥 - Umar Isa Ladu/Fatima Othman