Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Kun san sabbin runduninin soji da aka ƙirƙiro a Najeriya?
Kun san sabbin runduninin soji da aka ƙirƙiro a Najeriya?
An wallafa
Yayin da Najeriya ke fuskantar ƙalubalen tsaro daban-daban, Shugaba Bola Tinubu ya sanar da faɗaɗa rundunonin sojin da ke aiki a faɗin ƙasar daga 8 zuwa 12.
Ko me hakan ke nufi ga taswira da ayyukan sojojin Najeriya?
Bidiyo - Fatima Othman