Makomar siyasata - Danjuma Goje

Makomar siyasata - Danjuma Goje
An wallafa

Tsohon gwamnan jihar Gombe, Muhammad Ɗanjuma Goje ya ce ya ce ya ɗauki rashin samun takarar sanata a APC a matsayin ƙaddarar rayuwa.

Sanata Goje ya kuma yi iƙirarin cewa Gwamna Inuwa Yahaya bai isa ya yi masa ritaya daga siyasa ba.